Masarautar Kano | ||||
---|---|---|---|---|
geographical feature (en) da Emirate (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 999 | |||
Ƙasa | Najeriya | |||
Office held by head of government (en) | Emir of Kano (en) | |||
Wuri | ||||
|
Masarautar Kano Masarautar Hausa ce da ke Arewacin Najeriya a yanzu ta samo asali tun kafin shekara ta 1000 Miladiyya, kuma ta daɗe har zuwa lokacin da Sarki Ali Yaji Dan Tsamiya ya ayyana Sarautar Sarkin Kano a shekarar 1349. Daga nan sai aka maye gurbin masarautar da Sarkin Musulmi, a ƙarƙashin jagorancin Sarkin Musulmi Babban birnin yanzu shi ne birnin Kano na zamani a jihar Kano.[1]